Tarihi TV
Tarihi TV
  • Видео 340
  • Просмотров 1 866 402

Видео

A rana irin ta yau: Fabrairu 15, 1989 Alhaji Sabo Bakin Zuwo ya rasu
Просмотров 1,8 тыс.6 месяцев назад
A ranar 15 ga Fabrairu 1989 Tsohon gwamnan jihar Kano Alhaji Sabo Bakin Zuwo ya rasu a wani asibiti dake Jamus ta Yamma.
A rana irin ta yau: Fabrairu 14, 1982 Paparoma John Paul II ya ziyarci Kaduna
Просмотров 7746 месяцев назад
A ranar 14 ga Fabrairu 1982 Paparoma John Paul II ya ziyarci Kaduna,
A rana irin ta yau: Fabrairu 13, 1976 Aka kashe Janar Murtala Muhammad
Просмотров 9606 месяцев назад
A ranar 13 ga Fabrairu 1976 sojoji masu juyin mulki suka kashe Janar Murtala Muhammad. Sai dai, ba su yi nasarar kifar da gwamnati ba.
A rana irin ta yau: Fabrairu 12, 1961 Arewacin Kamaru ya zaɓi dawowa Najeriya
Просмотров 5206 месяцев назад
A ranar 12 ga Fabrairu 1961 yahkin Arewacin Kamaru ya zaɓi dawowa Najeriya bayan gudanar da zaɓen raba-gardama. Wannan yankin shi ne ya zamo Lardin Sardauna a cikin jihar Arewa. Daga baya kuma aka kasa shi uku cikin jihohin Borno, Adamawa, da Taraba.
A rana irin ta yau: Fabrairu 11, 1977 Aka ƙaddamar da takardar N20
Просмотров 7676 месяцев назад
A ranar 11 ga Fabrairun 1977 Gwamnatin mulkin soji ta Olusegun Obasanjo ta ƙaddamar da takardar kuɗi ta N20.
A rana irin ta yau: Fabrairu 10, 1989 Najeriya ta haramta fitar da abinci
Просмотров 5386 месяцев назад
A ranar 10 ga Fabrairu 1989 Gwamnatin mulkin soji ƙarƙashin Janar Ibrahim Badamasi Babangida ta hana fitar da abinci daga Najeriya domin magance hauhawar farashi.
A rana irin ta yau: Fabrairu 9, 2006 Obasanjo ya soke hukumar Hisbah ta Kano
Просмотров 8246 месяцев назад
A ranar 9 ga Fabrairu 2006 shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ya soke hukumar Hisbah ta jihar Kano. Babban sufeton ƴan sanda ne ya sanar da hukuncin a madadinsa. Sai dai gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau bai amince da matakin ba. Haka ya sa gwamnatin tarayya ta kama shugaban Hisba Malam Yahaya Faruk Cheɗi da mataimakinsa Malam Abubakar Rabo.
A rana irin ta yau: Fabrairu 8, 1975 Alhaji Shehu Idris ya zama Sarkin Zazzau
Просмотров 8396 месяцев назад
A ranar 8 ga Fabrairun 1975 Alhaji Shehu Idris ya zama Sarkin Zazzau na 18 a daular Fulani. Marigayin yafi kowa daɗewa a karagar Zazzau inda ya yi shekaru 45 a gadon sarauta. Allah ya yi masa rasuwa a ranar 20 ga Satumba, 2020.
A rana irin ta yau: Fabrairu 7, 1975 Aka buɗe Babbar Kasuwar Kaduna
Просмотров 4817 месяцев назад
A ranar 7 ga Fabrairun 1975 aka bude Kaduna Central Market. Tun a ranar 17 ga Afrilun 1972 hukumar cigaban Kaduna karkashin Alhaji Adamu Dikko ta gabatar da kudurin gina babbar kasuwar. A ranar 1 ga watan Yunin 1973, ne kuma aka aza harsashin gina babbar kasuwar ta Kaduna da a yanzu ake kira Abubakar Gumi Central Market. A wancan lokacin an kashe naira miliyan 3 da dubu 500 wajen gina kasuwar k...
A rana irin ta yau: Fabrairu 5, 2019 Gobara ƙona ɗakin ɗaliban ADUST Wudil
Просмотров 2427 месяцев назад
A ranar 5 ga Fabrairun 2019 gobara ta kone dakunan kwanan dalibai guda 30 a jami'ar kimiya da fasaha ta Aliko Ɗangote dake Wudil a Kano. Gobarar dai ta tashi ne a daren ranar Talata a saman bene na sashin kwanan dalibai mata na jami'ar da ake kira Dangote Female Hostel. Wannan gobara ta kone kimanin dakunan kwanan dalibai mata 30 da bandaki guda 20 da kuma dakunan girki guda 4. A cewar hukumar ...
A rana irin ta yau: Fabrairu 4, 2013 Aminu Sule Lamiɗo ya tafi kurkuku
Просмотров 7637 месяцев назад
A ranar 4 ga Fabrairun 2013 kotu ta tasa keyar Aminu Sule Lamido zuwa kurkuku. Aminu Sule Lamido da ne ga tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, wanda ya mulki jihar daga 2007 zuwa 2015. Hukumar EFCC ce ta gurfanar dashi a gaban babbar kotun tarayya dake Kano, karkashin mai shari'a Justice Fatu Riman. EFCC dai ta zargi Aminu Sule Lamido da cuwa cuwa na rashin bayyana hakikanin kudin da...
A rana irin ta yau: Fabrairu 3, 1903 Turawan Burtaniyu suka ci Kano da yaƙi
Просмотров 5 тыс.7 месяцев назад
A ranar 3 ga Fabrairu 1903 sojojin mulkin mallakar Burtaniya suka ci ƙasar Kano da yaƙi. Tun a ranar 1 ga Janairun 1900 Gwamnatun Burtaniya ta karɓi ragamar iko da yankin Najeriya ta Arewa daga hannun Turawan kamfani wato Royal Niger Company. Amma sai gwamnatin ta amince sojan da kamfanin ya naɗa a matsayin gwamna wato Frederick Lugard ya ci gaba da aikinsa. Wannan sojan shi ne ya yi ta yi wa m...
A rana irin ta yau: Fabrairu 2, 2014 Atiku Abubakar ya bar PDP zuwa APC
Просмотров 4047 месяцев назад
A ranar 2 ga Fabrairu 2014 Atiku Abubakar ya bar PDP zuwa APC. A wani sako da ya wallafa tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar, ya ce jagororin jam'iyyar APC ne suka same shi da gayyatar ya shiga jam'iyyarsu bayan da aka samu rarrabuwar kai a jam'iyyarsa ta PDP. Atiku ya kara da cewa an zauna an cimma yarjejeniya kan yadda abubuwa za su kasance don APC ta samu nasara a zaben...
A rana irin ta yau: Fabrairu 1, 2013 Aka tuhumi Faruku Lawan da rashawar $500,000
Просмотров 5727 месяцев назад
A rana irin ta yau: 1 ga Fabrairu 2013 Aka tuhumi Farouk Lawan da rashawar $500,000. An tuhumi shugaban kwamitin Majalisar tarayya mai binciken badaƙalar kuɗaɗen tallafin mai kuma wakilin mazabar Ɓagwai da Shanono dake jihar Kano Honorabul Faruk Lawan da karɓar cin hancin Dal dubu 500 daga babban ɗan kasuwa Mista Femi Otedola. A watan Janairun 2012 ne Faruk Lawan ya jagoranci kwamitin bincike k...
A rana irin ta yau: Janairu 31, 2019 Buhari ya amince Ganduje ya sake takarar gwamanan Kano
Просмотров 4947 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 31, 2019 Buhari ya amince Ganduje ya sake takarar gwamanan Kano
A rana irin ta yau: Janairu 30, 1964 ABC/ABU ta tashi daga cikin SAS Kano
Просмотров 5227 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 30, 1964 ABC/ABU ta tashi daga cikin SAS Kano
A rana irin ta yau: Janairu 29, 2009 Hisbah ta hana zanga-zangar zawarawa a Kano
Просмотров 2777 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 29, 2009 Hisbah ta hana zanga-zangar zawarawa a Kano
A rana irin ta yau:Janairu 28, 2016 Aka sake buɗe makarantar Hassan Gwarzo bayan zargin neman maza
Просмотров 2987 месяцев назад
A rana irin ta yau:Janairu 28, 2016 Aka sake buɗe makarantar Hassan Gwarzo bayan zargin neman maza
A rana irin ta yau: Janairu 27, 2000 Shari'ar Musulunci ta fara aiki a Zamfara
Просмотров 6257 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 27, 2000 Shari'ar Musulunci ta fara aiki a Zamfara
A rana irin ta yau: Janairu 25, 2012 Goodluck Jonathan ya sallami IG Hafizu Ringim
Просмотров 6327 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 25, 2012 Goodluck Jonathan ya sallami IG Hafizu Ringim
A rana irin ta yau: Janairu 26, 2009 Gwamnan Yobe Mamman Ali ya rasu
Просмотров 5317 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 26, 2009 Gwamnan Yobe Mamman Ali ya rasu
A rana irin ta yau: Janairu 24, 1983 Ɓarayin gwamnati suka ƙone ginin da yafi tsawo a Lagos
Просмотров 5157 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 24, 1983 Ɓarayin gwamnati suka ƙone ginin da yafi tsawo a Lagos
A rana irin ta yau: Janairu 23, 2001 Editocin This Day suka tsira daga hatsarin jirgin sama
Просмотров 2257 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 23, 2001 Editocin This Day suka tsira daga hatsarin jirgin sama
A rana irin ta yau: Janairu 22, 2013 Aka soke Acaɓa a Kano
Просмотров 3997 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 22, 2013 Aka soke Acaɓa a Kano
A rana irin ta yau: Janairu 21, 1972 Jirgin soji ya yi hatsari a Kano
Просмотров 4447 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 21, 1972 Jirgin soji ya yi hatsari a Kano
A rana irin ta yau: Janairu 20, 2012 Boko Haram suka kashe mutane 185 a Kano
Просмотров 5737 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 20, 2012 Boko Haram suka kashe mutane 185 a Kano
A rana irin ta yau: Janairu 19, 2013 Sarkin Kano ya tsallake harin Boko Haram
Просмотров 8407 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 19, 2013 Sarkin Kano ya tsallake harin Boko Haram
A rana irin ta yau: Janairu 18, 1996 Bom ya fashe a Durbar Hotel Kaduna
Просмотров 5737 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 18, 1996 Bom ya fashe a Durbar Hotel Kaduna
A rana irin ta yau: Janairu 17, 1983 Shagari ya yi korar Ghana Must Go
Просмотров 7267 месяцев назад
A rana irin ta yau: Janairu 17, 1983 Shagari ya yi korar Ghana Must Go

Комментарии

  • @muhammadyusufchula8175
    @muhammadyusufchula8175 5 дней назад

    A gaisheka Maude

  • @muhammadyusufchula8175
    @muhammadyusufchula8175 5 дней назад

    Allah yaji kansa yasa ya huta

  • @AbubakarMuhammadKawuwa
    @AbubakarMuhammadKawuwa 6 дней назад

    🎉

  • @AliMusa-c9u
    @AliMusa-c9u 10 дней назад

    Allah sarki Najeriya jiya ba yau ba.

  • @AdouTawah
    @AdouTawah 16 дней назад

  • @MUSAIBRAHIMBICHI
    @MUSAIBRAHIMBICHI 27 дней назад

    tarihi yayi sosai

  • @DahiruAbdullahi-kg6oo
    @DahiruAbdullahi-kg6oo Месяц назад

    Allah sarki yanmazan jiya Allah yajiqan maza Daman ace da ragowar wadanchan sojojin da suntunamana baya domin dimukuradiyyar tazama dimulmaladiyya ya Allah kadauke mana wannan zalumci Ameen thumma Ameen

  • @DahiruAbdullahi-kg6oo
    @DahiruAbdullahi-kg6oo Месяц назад

    Jiya bayauba adah kisan wani kezama ishara ga wasu amma ba mutanen wannan zamaninba Allah kasa my mutu da imanii Ameen

  • @usmanmuhammad3438
    @usmanmuhammad3438 Месяц назад

    Allah ya jikan maza

  • @harunalawan4859
    @harunalawan4859 Месяц назад

    Allah ya kyauta

  • @user-kt5kt4uy5g
    @user-kt5kt4uy5g Месяц назад

    Allah Ya jikansa da rahama amin.

  • @onyejijohn2795
    @onyejijohn2795 Месяц назад

    I actually graduated from ggss jogana at 1997

  • @Abubakaratiku-oe2sy
    @Abubakaratiku-oe2sy Месяц назад

    Allah ya keuta

  • @kabirusaleh2644
    @kabirusaleh2644 Месяц назад

    😢😢😢

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    Allah jikan mazan jiya🇳🇪🇳🇪

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    Allah mai yin yanda yaso a lokacin da ya so allah ya.jikan mazan jiya ashe namu ne ko da shike nigar nageria ta arewa.uwa daya uba daya muke🇳🇪🫶🇳🇬🫡🫡

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    🫡 maza allah ya baka shugabancin yaya babba

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    Allah ya jikan su da rahama

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Месяц назад

    Allah sarki allah ya jikan mazan jiya ina mu fatan alhairi da ga libya amma fa ni dan ku ne kuma dan yan uwan ku kuma makop tan ku wato yan niger🇳🇪🇳🇪🫶🇳🇬🫡🫡

  • @GarbaAliyu-ml9me
    @GarbaAliyu-ml9me Месяц назад

    tarihin shugadan halitta

  • @GarbaAliyu-ml9me
    @GarbaAliyu-ml9me Месяц назад

    tarihin shugadan halittah

  • @muhammadhamza-cj2mm
    @muhammadhamza-cj2mm Месяц назад

    Allah ya kai haske

  • @SaniSaniLawan
    @SaniSaniLawan 2 месяца назад

    Allah y jikan mazan fama

  • @SalehAliaudu
    @SalehAliaudu 2 месяца назад

    Hausa

  • @HassaneAbdallah-pw7oj
    @HassaneAbdallah-pw7oj 2 месяца назад

    0:42 0:45 0:46 😂

  • @abujaafar3488
    @abujaafar3488 2 месяца назад

    ❤ gsky Muna tare ss

  • @Bintukhadija
    @Bintukhadija 2 месяца назад

    😢❤

  • @ousmaneibrahsouley379
    @ousmaneibrahsouley379 3 месяца назад

    merci beaucoup Rabiou

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 3 месяца назад

    ALLAH ya kyauta

  • @Ousmane2mano68
    @Ousmane2mano68 3 месяца назад

    habuja😂😂😂😊

  • @user-vi2xx4qv5s
    @user-vi2xx4qv5s 3 месяца назад

    1 2:09

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr 3 месяца назад

    🤦😭😭😭😭😭

  • @khaleelullahtv
    @khaleelullahtv 3 месяца назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 4 месяца назад

    13:02 A lokacin Minister yafi Gomna kenan??

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 4 месяца назад

    6:32 Abdullahi Bayero ashe ɗan iskan Sarki ne...... 😮 Ya goyi bayan buɗe Sinima a Kano?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 4 месяца назад

    0:37 Har Larabci ma ya iya??

  • @mohammedibrahim8218
    @mohammedibrahim8218 4 месяца назад

    Allah ya sadashi da Rahama

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 4 месяца назад

    Mungodi ALLAH yasaka da alkhar

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 4 месяца назад

    Kai Amma turawa na zaji gari wasu kuma akashi su kuma akona shi kai ALLAH ya kyauta

  • @IbrahimAdamu-es3bz
    @IbrahimAdamu-es3bz 4 месяца назад

    Toh Ashe Matsiyaci ne.!mugune shi tun abaya!

  • @Habibina75
    @Habibina75 4 месяца назад

    Ashe dai Larabawa azzalumai ne haka. Ina musuluncin nasu? Tarihi na da kyau. Kyau dai ace Najeriya zata jajirce wajen koyar da Tarihi a makarantu tun daga Naziri zuwa Sakandari, sannan masu bukatar Digiri akanshi, su ci gaba a jami’a.

  • @user-mh7cg8hy2l
    @user-mh7cg8hy2l 5 месяцев назад

    Muna Neman irinsu IBB da abacha masu kishin kasa ba irinsu buhari ga Tinubu ba

  • @HamzaNanafareeda-oy3wx
    @HamzaNanafareeda-oy3wx 5 месяцев назад

    Gashi yanzu ana sace milyoyin kudi ana kallon su😢😢😢wayyo duniya ina ma za'a dawo da wannan dokar

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 5 месяцев назад

    Kuma ya sadu da me Tatsine ko??? 😢😢 don next year aka fara yakin Mai Tatsine....

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 5 месяцев назад

    3:00 Illar Tayil a banɗaki kenan

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 5 месяцев назад

    1:40 Wai yanzu wanna 1:39 Da Bafulatani yayi kama ko da Bahaushe?

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 5 месяцев назад

    Bahaushe ne tsantsa? Wai ba wani Bahaushe da yataɓa zama Gwamnan Kano

  • @isahmohammed7709
    @isahmohammed7709 5 месяцев назад

    Muna godiya hajj maude saurana bola tinubu nagode

  • @SaniAbdulrahman-fb9iq
    @SaniAbdulrahman-fb9iq 5 месяцев назад

    Allah yajikanshi

  • @user-wk3qt7sf1f
    @user-wk3qt7sf1f 6 месяцев назад

    Very nice